Labarai

Yadda Rarara ya raba abinchi buhu 1040 da kudin cefane a Garinsa kahutu a Katsina

Yadda Rarara ya raba abinchi buhu 1040 da kudin cefane a Garinsa kahutu a Katsina

Allah Alkhairi ya kai ga rarara wannan tabbas babban taimako ne a lokacin da ake cikin kunci rayuwa da talauci na ragewa mutane radadi a rayuwarsu wannan tabbas abun a yaba ne.

Muna kira ga masu mulki da shugabanni da su taimakawa bayin Allah irin wannan lokaci da ake ciki na fatara da yunwa.

Majiyarmu ta samu wannan labari daga mai taimaka rarara na musamman akan kafufin sada zumunta Rabiu garba gaya inda ya wallafa a shafinsa kamar haka.

Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ya Rabawa Mutane 1,040 Buhun – Hunan Kayan Abinchi Da Kudin Chefane a Garin Kahutu Dake Danja Local Government Jahar Katsina.

Mutanen Garin Kahutu Suna Godiya Allah Ya Baka Lada Oga.

Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara.”

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button