Labarai

Wannan rashin imani har ina Yadda wata uwa da ya’ya’n ta sun hada kai sun kashe mahaifin su.

Sun amsa cewa su suka kashe shi sun alakanta cewa wai mahai fiyarsu ke gaya musu mahaifinsu baya sansu.

Rundunar ya’n sandar jahar Adamawa sun yi bincike sunyi ram dasu daya daga cikin ya’yan me suna Faisal sa’idu.

Cikin tattaunawar daya daga cikin yaran Faisal sa’idu dan shekara ashirin da biyu yanayin sana’ar hannu wato walda.

Mungode da bibiyabr shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu da. samun zafafan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button