Labaran Kannywood

Matashin daya wallafa Bidiyon wata yarinya yace yar momee Gombe ce ya shiga taitayinsa.

Matashin daya wallafa Bidiyon wata yarinya yace yar momee Gombe ce ya shiga taitayinsa.

A ranar 19 ga watan Satumba wani faifan Bidiyon ya rinaga yawo a kafar sada zumunta na wani matashi da wata karamar yarinya, wadda ya ce ‘yar Momee Gombe ce.

Gaskiya Ta Bayyana Kan Yarinyar Da Aketa Yawo Da Ita Ana Cewa Jaruma Momme Gombe Ce Ta Haifeta. Matashin Da Kwanaki Ya Fito Yayi Bidiyo Da Wata Karamar Yarinya ‘Yar Kimanin Shekaru 12, Inda Ya Bayyana Cewa Yarinyar Diyace Ga Jaruma Momme Gombe.

Inda Ya Fito Yayi Sabon Bidiyo Ya Bayyana Cewa Ba GasKiya Bane Maganar Da Yayi A Baya Na Cewa Momme Gombe Ta Taba Haihuwa, Hasali Ma Momme Gombe Aurenta Daya Kuma Kwata Kwata Lokacin Da Tayi Aure Baima Kai Har Ta Iya Haifan Wannan Yarinyar Ba.

Yarinyar Mai Suna Amira Kawai Yayi Amfani Da Itane Domin Yin Raha, Saboda Ita Yarinyar Ma Da Ake Magana Akai Kwata Kwata Batasan Momme Gombe Ba. Bata Taba Ganinsa Ba, Sai Dai Yace Kama Da Yarinyar Takeyi Da Momme Gombe Ne Yasa Ya Fito Yayi Haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button